TIRKASHI: Sojojin kasan Najeriya sun fara amfani da Manhajar hangen nesa irin na zamani

0
23

Wanda zasu iya hango ‘yan ta’adda duk Tsananin duhun dare, a bishiyoyi, ko ramuka ko jikin ganyayyakin dake cikin dazuka.

Kwanakin BH, ISWAP da Bandits sunzo karshe da yardar Allah.

Allah ya tabbatar mana da Alkairi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here