An kama wanda ake zargi da kaiwa Gwamna Ortom hari amma ba Fulani bane

0
25

Daga Al’ameen Minister yakasai

An kama mutane 3 da ake zargin suna da hannu a kaiwa gwanan jihar Benue, Samuel Ortom hari.

Wanda aka kama din kabilar Jukun ne su 3 wanda kuma masunta ne da ake zargin suna da hannu a harun.

KARANTA: Dr Isa Ali Pantami Bags Economic Driver of the Year Award

An kaiwa gwamna Ortom hari yayin da ya je gonarsa wanda ‘yan Bindiga 15 suka afka masa, ya bada labarin cewa sai da yayi ta gudu a kasa kamin ya tsira.

Kakakin Gwamnan, Col. Paul Hemba ne ya bayyana kamen inda yace an ga masuntan kusa da inda lamarin ya faru kuma an kamasu ana Bincike.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here