Farashin XRP Na Iya Karuwa da Kaso 60% Cikin Dari a Yan Makwannin Nan

0
19

Farashin XRP na iya karuwa da kaso 60% cikin dari a yan makwannin nan a cewar masana analysis na coin din wanda a yanzu yake a kan farashin $0.5 dala inda ake saran cewar a cikin satinnan kadai zai iya kaiwai dala daya kuma akwai yiyuwar zai cigaba da samun karuwa.

Masanan sun alakanta wannan tashin farashin da nasarar da Ripple din ya samu a fafatarwar shari’ar su da hukumar SEC ta kasar Amurka.

KARANTA: Ga Yadda Zakayi Online Training Na Nyif.

Shawarar masana a Gonar Bitcoin shine a dai-dai wanann lokaci zaku iya siyen XRP akan kudi “Naira 231.94” wanda zai iya Kai dala daya “403” koma fiye da haka zuwa ranar juma’a kwatankwacin ninki guda kenan.

Ga wadanda kuma zasu iya yin “Holding ” dinsa har zuwa nan da tsakiyar wanann shekara to masana a harkar crypto na Duniya da Amurka su yi imanin cewar lalali zai iya kaiwa dala $20 kokuma fiye da dala $100 nan da karshen wanann shekara.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here