ILIMIN SANIN MAGANI A HAUSANCE WALLAFA TA UKU

0
18

MAGUNGUNAN DA SUKE DA DOKA DA KUMA KULAWA A KARKASHIN WATA HUKUMA

Su wadannan rukunin maganin sun kunshi maganin da yake saka dogaro dashi a bayyane da kuma a hankalce.

Akwai hokuma wadda take da alhakin kulawa da wannan da hajin kare amfani da irin wannan maganin, SUNE DEA (DRUGS ENFORCEMENT ADMINISTRATION). Ta hanyar kulawa da wadanda suke mu’amallah da irin wadannnan magunguna

Wadannan rukuni sun kunshi

Heroine, cocaine, da kuma marijwana, ko a kirata da tabar wiwi

Yawan amfani da wadannan rukunin ganani suna bata tunani da kuma gurbata mahalli.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here