ILIMIN SANIN MAGANI A HAUSANCE WALLAFAR FARKO

MAGANI

Menene magani: Magani shine duk wani sinadarin da dan adam zai ci, ko ya sha, ko ya taba, ko ya sheka da zai iya kawo sauyi a tunanin ko a jikin sa ko gurbata aikin sa na yauda kullin hakan ya zamo silar warkewar cutar sa ko cutar da jikin sa baki daya.

INDA AKE SAMUN MAGANI:

Ana samun Magani ta hanyoyi kamar haka:

  1. Ta hanyar ya’yan itaciya da dabbobi (ma ana saiwoyin jikin bishiya da tsirrai da kuma wani bangare daga jikin dabbobi).
  2. Ta hanyar sarrafawar kimiya da fasaha.( ma ana amfani da wasu sinadarai wajan hadawa)

KASHE KASHEN MAGANI:

  1. Wanda ake bayarwa dole da rabutun likita.
  2. Wanda suke a karkashin doka da kulawa ta 1970.
  3. Wanda dan adam zai iya zuwa dakin saida magani ya siya ba tare da rubutun likita ba

AMFANIN MAGANI:

Ana amfani da maganita hanyiyi da dama, kamar su.

  1. Domin magance cututtuka
  2. Domin binciken wata cuta
  3. Domin garkuwa .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *