Hanya mafi sauqi da zaka samu kudi da DIGO COINS daga zaune.

2
30

DIGO coin ne da akayishi a binance smart chain (BSC) token coin ne da ake kiransu BEP20

CONTRACT ADDRESS NASHI SHINE

0xfaece5acc269774eb1d544ee8d45671a55516296

Digo suna da website da zaka iya shiga ka duba komai dangane da coins din https://coindigo.tech

Shi digo coin ne da yakeda wani sabon salo ba kamar ragowar coins da aka saba ji ba.

Digo nafarko daga amfaninsa akwai Banking system, wanda ya hada ajiye coin for future use, payment system for businesses and services with p2p, trading, and staking functions.

Wadannan services sun sun hada da POS services ta inda za a iya zuwa wajen POS a bada digo a karbi cash!

Sun hada da transport and logistics inda za’ayi providing hanyar da xa a biya digo domin yin tafiye tafiye zuwa kasashen duniya dama cikin gida

Payment da suke da food services, ko home gas services inda mutum zaiyi order din gas na girki akai masa har gida da sauransu

A karshe ta hanyar amfani da digo, za a iya siyan kayayyaki daga kasashen duniya ta hanyar shiga shopping online malls

Bayan bangare na digo as a payment system akwai digo university

Digo university tsari ne da digo project zatayi domin samar da single course universities

Misali digo unversity of MEDICINE da kuma digo university of Computer kawai! Ko digo university of business, digo universty of programming ko digo university of Tech.

Wannan zai saka dalibai da makarantu su sami focus wajen ilimi bangare daya domin samarda kwararru a fannoni daban daban

A halin yanzu abubuwa na nan kusa da digo ta saka a gaba sune

1- payments for goods and services

Wanda ya hada da siyan kayayyaki da kuma POS services da za a bada digo a karbi cash

Daga wannan ya tabbata kuma za a waiwayi bude high institutions a fannin technology wanda zata mayarda hankali wajen amfani da solar wajen transportations musamman da petrol yake tsada

Sai bangaren software da programing domin kirkirar software da zata magance matsalolin kamar na tsaro ko kuma inganta al amuran al umma digitally!

Akwai Digo charity system
Wannan tsari zai iya zama gina orpans estated, zai iya zama mayarda hankali wajen sana o i ga disbales, zai iya zama gina rehablitation centers kuma zai iya zamana community development projects, da sauransu.

2 COMMENTS

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here