Yadda zaka katse layinka na banki idan wayarka ta bata ko barayi suka sace maka.

0
34

Sanarwa me matuqar muhimmanchii !!

Idan wayar ka ta bata ko barayi suka kwace maka wayar ka kuma da ita kake harkokin bankin ka to ga numbobin da zakayi amfani dasu a wata wayar daban domin sanar da bankin da kake amfani dashi cewa ka yanke alaqar dake tsakanin bankin ka da number wayar ka cikin gaggawa.

Ga list din bankunan da kuma code din da za’a danna kamar haka:

1. Access Bank: * 901 * 911 #

2. Zenith Bank: * 966 * 911 #

3. GTB Bank: * 737 * 51 * 74 #

4. WEMA Bank: * 945 * 911 #

5. First Bank: * 894 * 911 #

6. Key Stone Bank: * 7111 * 911 #

7. UBA Bank: * 919 * 911 #

8. FCMB Bank: * 329 * 911 #

9. Sterling Bank: * 822 * 911 #

10. Unity Bank: * 7799 * 911 #

11. Fidelity Bank: * 770 * 911 #

12. Heritage Bank: * 745 * 7 #
13. Ecobank * 326 * 911 #

14. Union Bank * 826 * 911 #

15. Stanbic Bank * 909 * 911 #

16. Polaris Bank * 833 * 911 #

Lokacin da ka Danna lambar daga kowane layi, za’a umarce ka da shigar da lambar wayar da kake son kashewa, Sai ka saka Number shikenan zasu katse ka huta da fargabar yan damfara.

#Scherpeeuk@gmail.com for more info ℹ

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here