Gargadii ga dukkanin SS3 students wanda sukasan sunyi qualifying exam.

0
20

Kano State SS 3 Students Qualifying Examinination, ta fito yau Lahadi 20/6/2021. Ana umartar dukkannin Dalibai da su Garzaya makarantunsu Gobe Litinin 21/6/2021.
Domin Sanin matsayinsu.

GARGADI!! GARGADI!!! & JANKUNNE!!!!

Kowanne Dalibi Wanda zai yi Jarabawar Karshe ta NECO, ku sani cewar:

(KWANA UKU KACAL GAREKU DOMIN YIN REGISTAR WADANDA SUKA CI DA KUMA BIYAN KUDIN JARRABAWA GA WADANDA SUKA FADI)

Domin za’a rufe yin rigistar jarabawar NECO a duk fadin Nigeria ranar 24/6/2021 da misalin karfe 12 na dare.

GARZAYA IZUWA MAKARANTARKU TARE DA KUDIN JARABAWARKA/KI A HANNU DOMIN DOMIN GUJEWA MAIMAITA SHEKARA

>KWANA UKU KACAL YA RAGE A RUFE REGISTER<

IDAN KUNNE YAJI JIKI YA TSIRA INJI HAUSAWA.

ALLAH YA TEMAKA AMEEN.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here