Yadda ake amfani da gemun masara wajen ciwon koda(kidney disease).

0
16

Gemun masara wani abune da yake fitowa acan karshen saman masara me kama da gashi.

Yanda aake amfani da gemun masara wajen magance ciwon koda.

Masu dauke da wannan larurar ku dage ku daukii wannan abin da muhimmanci saboda angwada an jarraba kuma an dace.

A dauki gemun masara a busar dashi a dinga dafa shayi dashii anasha a rana sau daya kacal.

Karda a saka sugar a cikin shayin, a saka zuma. Kuma dan allah duk wanda ya samu wannan sakon ya temaka ya turawa sauran yan’uwa wadanda suke fama da wannan cutar suma su jarraba suganii insha allahu xa’a samu waraka.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here