Sunayen alkalan da zasu zauna maqabalar sheikh Abduljabbar da malaman kano.

0
12

Har yanzu ba’a faɗi sunayen alkalan da za su yi alƙalancin wannan muhawara ba da kuma waɗanda za su zama masu sa ido.

Su ma sai a wajen taron ne sannan za a sanar kamar yadda Kwamishinan addini na jihar Baba Impossible ya ce.

Da wakilin hausatalent na Kano malam safwan kabir ya tambaye shi dalili, sai ya ce “abin da ya sa ba za a faɗa ba saboda kar a samu uzuri daga wajen wasu da ba za su samu halarta ba a ƙurarren lokaci.”

Amma da zarar an kammala taruwa a zauren da za’a gabatar da muhawarar to za a bayyana sunayen alƙalai da zasuyi alkalancin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here